iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, sheikh Ibrahim Sunusi mataimakin shugaban kasar Sudan ya bayyana cewa shugaban kasar zai bayar da digiri ga dukkanin mahardata kur’ani.
Lambar Labari: 3482728    Ranar Watsawa : 2018/06/05